Jerin sunayen fitattun ‘yan kwallon kafa (ball) 10 mafi shahara a Nahiyar Africa

  The United State Of Africa Top ten african football legends .

Jerin sunayen fitattun ‘yan kwallon kafa (ball) a Nahiyar Africa dasukeda tarihi cikakke dakuma zarra a tarihin kwallon kafa ta Duniya.

Fejin facebook na The united Africa shine ya wallafa jerin sunayen dakuma kasashensu, yan wasa masu tasowa irinsu didia Drogba, Mohammed Sallah, sadio mane, mahrez da sauransu basu samu shiga jerin ba.

Yan wasan kwallon kafa 10 mafi shahara a Nahiyar Africa

1. Samuel Eto’o (cameroon)

2. George Weah (Liberia) 33 

3. Yaya Touré (Ivory Coast)

4. Abedi Pele (Ghana) 

5. Kanu Nwankwo (Nigeria)

6. Roger Milla (cameroon)

7. Didier Drogba (Ivory Coast)

8. Essam El-Hadary ( Egypt)

9. Thomas N’kono ( Cameroon)

10. Austin Jay-Jay Okocha ( Nigeria) 

Yan wasan kwallon Nageria biyune suka samu damar shiga jerin sunayen sine Austin Jay-Jay Okocha dakuma kanu Nwanko 

Jay-Jay Okocha Nigeria

Kanu Nwanko Nigeria

Yan wasar Cameroon uku ne sukayi nasarar shiga list din ciki harda tsohon dan wasa kwallon kafa na Bercelonar fc.

Samuel eto’o

George weah ne kadai dan wasan liberia kuma dan wasa mafi shahara a Nahiyar ta Africa kuma shugaban kasar ta liberia maichi yanzu dukda cewa baitaba samun damar buga world cup ba amma yayi nazarar cin FIFA bloon’d’o a zamaninda yake buga tamaula.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top