Kalli Hotunan Yadda Jarumar kannywood Rahama Sadau ta raba Abinci ga mabukata

 Kalli Hotunan Yadda Jaruma Rahama Sadau ta raba Abinci ga mabukata yayinda aka soma azumin watan ramalana a Nigeria.

Kalli Hotunan Yadda Jaruma Rahama Sadau ta raba Abinci ga mabukata 

A ranar farkon wannan Azumi ne na wannan shekarar ta 2021 Jaruma Rahama Sadau ta kuduri wannan Aniyar inda aka saka abincin cikin ledodi na Alfarma domin rabawa mabukata.
Wannan dabi’ar dai ba sabuwa bace a gun jaruma Rahama Sadau inda takeda kokarin taimakawa masu karamin karfi dakuma mabukata a fili dakuma boye.
Zee Sadau tareda wata mata yayin rarraba Abinci

Zee Sadau tareda wata mata yayin rarraba Abinci acikin hoto inda aka saka sasu fararen ledodi na Alfarma gakuma sauran Abinci a buhuhuwa baa karasa rabawa ba.
Zee Sadau tareda wasu mutun biyu yayin gudanarda aikin rabon Abinci

Zee Sadau tareda wasu mutun biyu yayin gudanarda aikin rabon Abinci inda ake cigaba da rabawa a jakunkuna.
Jarumar kannywood Rahama Sadau kenan bayan kammala rarraba Abinci a ledodi

Jarumar kannywood Rahama Sadau kenan bayan kammala rarraba Abinci a ledodi, kafin a fara rabawa mabukata.

Dafatar wanda akayi donshi zai karba yakuma biya bukatunda ake nema.
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top