Menene crypto currency wallet , jerin fitattun crypto currency wallet mafi shahara da inganci
MENE NE WALLET ?
Bayani ya gabata game da Ma’anar Exchange da kuma wallet.
A takaice dai Shi wallet wuri ne Na ajiya, wato idan ka sayi coins/tokens naka zaka ajiye su a ciki har lokacin da zaka sayar da su.
*WASU WALLETS NE YA KAMATA MUTUM YAYI/ YA RIKA AMAFANI DA SU ?*
Akwai wallets da yawa wadanda ya Kamata Mutum ya rika amfani da su daga ciki akwai :
– Trust wallet
![]() |
Trust wallet sample |
-meta mask Wallet
![]() |
Metamask Wallet sample |
-SafePal Wallet
![]() |
SafePal Wallet sample |
– Token Pocket
– Tronlink
![]() |
Tronlink wallet pro sample |
– Tron Wallet/KLV Wallet
![]() |
KLV Wallet |
– Coinomi
– Metamask
![]() |
Metamask Wallet sample |
– My Ether Wallet
Wadannan sune jerin ba mafi shaharar wallet da ake amfani dasu a harkar crypto currency, nan gaba zamu kawo bayani akan menen exchanger wallet dakuma jerin sunayen fitattun crypto currency exchange na Duniya.
Agajahub publishers