Tsohon mai baiwa tsohon shugaban Nigeria shawara Reno Omokri @ @Ranoo1 yayiwa Father Mbaka wankin babban bargo a twitter handle nashi, inda yakira father Mbaka marubucin Rudani
![]() |
Reno versus Mbaka |
Father Mbaka yana haifarda Rudani.
A yau, yana kira ga Janar @ MBuhari da ya “yi murabus ko a tsige shi”.
A shekarar 2015, ya fada ma ‘yan Najeriya cewa Allah ya fada masa Buhari shine mai ceton Najeriya.
Idan cocin @CatholicEW ba ta tozarta wannan mutumin ba, zai lalata sunan su
#TableShaker
![]() |
Screenshot of Reno Omokri yayinda yake kokarin yiwa Mbaka wankin babban bargon |
Reno yayi kiraga cocin catholic data dauki mataki kada Mbaka ya batamata suna.
Yayiwa wannan caccakar maudu’in #Tableshaker
Agajahub publishers