Abubuwa guda bakwai da Akeson kowanne musulmi yayi Ranar Sallah- Dr Zakir Naik

Fitaccen malamin addinin musulunci sheikh dr Zakir Naik ya zakulo wasu muhimman abubuwa guda bakwai da Akeson kowanne musulmi yayi Ranar Sallah.

Dr Zakir Naik

 Malamin ya zayyano abubuwan ne tahanyar anfani da hoto a facebook page nashi

Abubuwa guda bakwai da Akeson
kowanne musulmi yayi Ranar Sallah

Yin kabbara daga gida zuwa masallacin idi, bin sabuwar hanyar da ba Ita aka biyoba yayin zuwa masallaci nadaga cikin abubuwan da shehin malamin ya zayyano, saikuma tabbatar da anci Abinci daga gida kafin aje masallac saboda shedan ne kawai yake Azumi Ranar Sallah.
Zamu kawo muku jerin abubuwan da ba’aso kowanne musulmi yayi Ranar Sallah

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top