Wani mutum yayi kokarin aikata kisa a cikin masallacin manzon Allah SAW dake makkah
![]() |
Yadda jamian tsaro suka hana kashe limanmin Haramain |
Wani jami’in tsarone ya hana wani yunÆ™uri na rayuwar Imam Sheikh Baleelah ba tare da É“ata lokaci ba wanda wani mutum ya zo kusa da makami ya nufi Khateeb a Masjid Al Haram ranar Juma’a
Shafin Agajahub publisher yasamu cikakken bayani daga official facebook handle na Haramain sharifain
Jamian tsaro sunyi iya kokari wurin tabbatar hakan bata faruba yayinda sukayi nasarar hakan.
![]() |
Haramain sharifain official facebook handle |
Wannan dabi’ar ansha yinta a wurare daban daban na Duniya, kamar Nigeria an kashe sheikh Hafar Mahmud Adam kano dasauransu.
Allah Ya tsare Imamai na Haramain Sharifain
Agajahub publishers