Gwamnan jahar kaduna malan NASIRU EL-RUFA’I ya sanar da hakane a official facebook account nashi inda ya jera sunayen masu rike da mukaman siyasa guda 19 a jahar kaduna.
![]() |
Nasiru El-Rufa’i |
Ga jerin sunayen wadanda aka sauke daga mukaman nasu a kaduna
![]() |
List of political apointy sacked by El-Rufa’i |
Gwamnan ya yabawa wadanda aka sauke yakumace gwamnatin kaduna na godiya da irin kokarin da sukayi a jahar.
Agajahub publishers