Yadda club din Atletico madrid sukayi murnar lashe kofin laliga yau Assabar 22 gawatan mayu 2021.
![]() |
At madrid celebration for wining laliga 2021 |
Wannan ne karo na 11 da club din Atletico madrid yayi nasarar lashe kofin na Baya bayannan a shekarar 2p14 to bayan dogon zamani basu sake lashe kofinba tun daga shekarar 1996
![]() |
Atletico madrid win laliga 11 times |
At madrid tasamu damar lashe kofin bayanda real madrid yayi 2:1 itama AR madrid din taci 2:1 wato winning kenan
![]() |
At madrid 2:1 wining lead it to be laliga champion |
Ga Yadda Atletico madrid tayi murnar lashe kofin na laliga champion
Agajahub publishers