Jaruman kannywood daga garuruwa dakuma jahohi daban daban sun aiko da sakon barka da Sallah dakuma hotunansu dana iyalansu harma da yaransu.
 |
Sakon barka da Sallah dakuma hotunan fitattun Jaruman kannywood |
Daga cikinsu akwai fitaccen malamin shirya fina-finai malan Aminu Saira, tijjani asasin, daddykky, fitaccen advertiser shehu dan kwarai, sani Musa Danja, Yakubu muhammad jaruma daso dadai sauransu.
 |
Jarumi Sani Musa Danja dakuma Yakubu muhammad |
 |
Shehu dan kwarai |
 |
Jarumi usman uzee |
 |
Jaruma saratu gidado daso |
 |
Ali Nuhu muhammad family
|
 |
Jarumi tijjani asasin |
Agajahub publishers