Kalli sababbin style na kunshi/lallen kafa dana hannu guda 200 daya kamata kiyi bukin wannan sallar dasu Ta 2023

 Sabbabin style na kunshi/ lalle daya kamata kiyi bukin wannan sallar dasu masu tsananin kyau dakuma inganci.

Wadannan sabbabin style na kunshi lalle mun Akulosu ne daga wasu fitattun mata wayayyi, ‘yan Boko, ‘yan Birni wadanda kuma Allah yabawa fasahar zane mai kyau tayanda baza’a raina da keba muddin kikayi anfani dasu yayin bukin Sallah ko Aure.

Check this also

Duk Wanda Yasan Yacika Shirin RRR (Rapid Response Transfer) Ya Tanadi Wadannan Abubuwan

SIRRINMU MU MATA COMPLETE NOVELS

Koyi wadannan Hanyoyi 10 na sarrafa nama

Lallen zamani siffa Kokuma Amarya Domin kasaita Dakuma nuna isah Cikin taron mata a gurin buki kowane iri ne.

Wanan shekarar munyi bincike Mai zurfi kafin zaka kowane daya daga Cikin wadannan sabbabin lallen zamani (siffa) Domin kowace Amarya, babbar yarinya, yan matan Amarya Domin yin kwalliya a wannan shekarar ta 2023.

Ku Ajiye tambayoyin ku a comment section domin kawomuku duk abunda kuke bukata na yayi dakuma zamani da akeyi a Abuja, Lagos, kaduna, Kano dasauransu.

Zakuma mu kawo muku bayanin yadda bukukuwan Sallah suka gudana a yankuna daban-daban nakasar nan zaku iya aikimuna da Hotunan ku ta whatapp, takaitaccen bayanin yadda kukayi Sallah mukuma zamu buga bayannan.

08133292303

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top