An nada major General Ali keffi na Runduna ta daya a matsayin shugaban Rikon kwarya na hafsan hafsoshin sojojin Nigeria
![]() |
Major General Ali Keffi Chief of army staff acting |
Majiyar mu tasanarda Abar mejor Ali a maysayin shugaban ne bayan kammala jana’izar margayi General Attahiru tsohon hafsan hafsoshin sojan Nigeria.
Zaku samu karin bayani daga baya
Agajahub publishers