Manyan Nigeria 5 dasuka Rasu Shugaba Buhari Baije Jana’izar Suba

 Yan Nigeria dayawa suna complain akan cewa shugaba buhari baya halartar Jana’izar mutanen da yakamata yaje Jana’izar su ciki harda tsohon shugaban ma’aikatan Nigeria Abbakyari wanda yake babban Aminin shugaba buhari ne.

 sunayen wadanda shugaba buhari Baije Jana’izar Suba

1 Yusuf Maitama Sule (Danmasani) ya rasu 2017 bai halarci jana’iza ba. 
Dan masanin Kano

2 Shehu Shagari ya rasu 2018 bai halarci jana’iza ba. 
Tsohon shugaban Nigeria shehu shagari

3 Isah Funtua ya mutu 2019 baije jana’iza ba. 

4 Abba Kyari ya rasu 2020 bai halarci janaiza ba. 

5. Lt Gen Attahiru ya rasu 2021 bai halarci jana‘iza ba. 
6. Sarkin zazzau Shehu Idris 2019 
 
Rashin halartar Jana’izar let general Attahiru shine yasaka yan Nigeria da dama nuna bacin ransu inda abun yakasance kamar hadin kai inda mafi yawancin Gwamnonin Arewa basuje Jana’izar ta general Attahiru ba.
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top