NAU IN MAZAJEN DA IN KIN AURESU ZAKI SHA WAHALA SOSAI

NAU IN MAZAJEN DA IN KIN AURA ZAKI SHA WAHALA.

NAU IN MAZAJEN DA IN KIN AURA ZAKI SHA WAHALA

su wadannan samarin in kin auresu zaki fuskanci matsala sosai keda yaya yenki domin zaki iya fuskantar matsin rayuwa cikin wahala da kunci ko rashin walwala a sakamakon halin su.

SAKONNIN KALAMAN SOYAYYA GUDA 10

*1 NAMIJI MALALACI

tabbas akwai matsala sosai idan kika auri namiji malalaci ,domin dukkan hakkokin ki na dole zai kasa biya miki su haka zaki rayu cikin rashin abubuwa yayayenki ma haka zasu zauna cikin wahala da rayuwar kaskanci

NAMIJI MALALACI SHINE ME YAWAN SON JIKI BASHI DA JURIYA WAJEN NEMAN HALAL HAKAN TASA BAYA IYA WADATA IYALAN SA DA ABUNCI KO SUTTURA DA SHAURAN SU.

Kalaman Soyayya Masu Sanyaya Zuciyar da Nishadan Tarwa

irin wadannan mazajen matan su akarshe sune ke rike musu gidan ,suke kula da yaran su ,kusan har megidan ma suke ciyar dashi rabi darabi anaimasa gori KUSAN KULLUN MATAN SU NACIKIN DAMUWA DA NADAMAR AUREN SU.

*2 NAMIJIN MATSOLO (mako)

shi wannan yana da abun duniya sosai kokuma daidai gwargwado amma tsanani yasa baya iya magance matsalolin sa na rayuwa da suka zama dole

shi matsolo yana da dubu goma a ajiye amma sai yakasa biyawa iyalan sa bukatar dubu uku HAR SAI ANKAI RUWA RANA .

shi namiji matsolo tun yana saurayi ake gane shi domin samun sa na kirkine amma baya iya yiwa kansa suttura ta kirki ballanta wani nasa KUMA BA WANI PLANIN YAKE TSARAWA KANSA BA NA RAYUWA

SAURAN MATASA SA ANNUNSA DA BASUKAISHI SAMU BA KUMA SUKAFISHI NAU YI NA YAN UWA sun fishi sa kaya da shiga tsaf tsaf.

BAYA BASU ABUNCI DA SUTTURA YADDA YAKAMATA irin wadannan mazan sai sunmutu iyalan su suke cin dukiyar su.

*3 NAMIJI ME AZABABBEN KULE KULEN MATA

zai wuya namiji me yawan kule kulen mata karasa shi da wadannan dabi’un.

* al’mubazzaranci

* zina

* yawaita aure aure ko auri saki

* Matsanan ciyar jaraba da naci wajen jima’i

* yawaita mu amala damata barkatai.

koda bashi da daya daga wadannan dabiun TO IN KIN AURESHI KUSAN KULLUN KINA CIKIN DAMUWA ,DOMIN KULLUN KINA CIKIN ZARGI DA FARGABA DA DAMUWA yau kingan shi da wacce gobe da wacce ance miki saurayin wancane ko an ganshi da wacce kuma mutuniyar banzace.

Hakadai kuma har tsufan su basa denawa.

*4 NAMIJIN DA BAYA KULA DA IYAYEN SA AL HALIN YANA DASHI.

irin wannan mazajen in kin auresu awasu lokutan zakisha wuya jamar gari na zaginki iyayen mijinki na zaginki suna ganin kece kike kwace masa abun hanu koda kuma kema baya kula dake yadda yakamata.

Sannan dukkan saurayin da baya kula da iyayen sa to kema wallahi ba zai kula dake ba MUSAMMAN MA IN KIN FARA MANYANTA KO KIN TARA YAYA TOFA DOLE KIYI ZAMAN KADDAR.

su irin wadannan mazajen ana auren sune kawai idan kin tabbata soyayyar da yake miki tafi wacce kekike masa to anan za sau miki bakin aljihun sa kidiba yadda kike so in kina da imani da tsoran Allah zaki iaya canjashi ya kyautatawa iyayensa da yan uwansa kuma yan uwansa zasu soki sosai AMMA IDAN KIKA CI KE KADAI TO ZASUYI TA LA ANTARKI.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top