Nageria ce kasa ta farko da hutals dinta suka fara karbar Bitcoin BTC Amatsayin kudin biya a Duniya.
![]() |
A yanzu dai kai tsaye zaka iya siyen tikitin george hotel da Bitcoin BTC naka batareda wata matsala ba.
![]() |
Nigeria ce kasa ta farko da hutals dinta suka fara karbar Bitcoin BTC |
Wani hutal mai Suma George Resident dake a Lagos Nigeria shine yafara wannan zarrar,
![]() |
Shidai wannan hutal din yasanarda kudurinsa na maida kaso 50% na balance sheet nashi zuwa Bitcoin dukda cewa babban bankin kasar ya haramta hada hadar kudin internet wato Bitcoin BTC a bankunan kasar.
Kudin internet sunzamewa gwamnatocin duni Kadangaren bakin Tulu inda kudin ke barazana ga darajar Fiat money ( kidaden hannu ko banjo).
Nigeria ce kasa mafi amfani da kudin internet a Nahiyar Africa kuma itace ta 4 a Duniya daga America, india dakuma china.
Tsarin pear to pear shine yake dagula shirin gwamnati nayi banning din cryto business a Duniya inda zaka sayar batare da banki yasan daga inda kundinka yafito ba.
A kwanannan ne market Cap na Bitcoin BTC ya zarce na Gold a adadin kididdigar kasuwancin da akayi na kowannene daga cikinsu wanda hakan nanufin Duniya na kara shiga harkar crypto currency.
Your May also like those articles
Open this to read about 10-year-old Nigerian comedian Emmanuella appears in Australian action film |
Check this interesting information How to check if your NYIF loan application is approved and disbursement has sent to you
Reviled! How To identify Fake N-power text message and Email Address |
NYIF make a fresh announcement about disbursement-check it here
Check this interesting Npower new How to update your N-POWER profile even if your email address is not working