YADDA KULADA HARKOKIN TSARON NAJERIYA SUKA RATAYA WUYAN MUTANEN SOKOTO

 IDANUN ‘YAN NAJERIYA SUN KOMA SOKOTO KAN LAMURRAN TSARO.

Harkar tsaro takoma Sokoto

Jaridar Sokoto tayi wani dogon bincike kan yadda lamurran tsaro dakuma kula da hana satar kudin kasa sunratayane akan wuyan mutanen Sokoto.

Bayan sabon nadin da akayiwa sabon hafsan sojin Nigeria akwai wasu mukamai guda shida na harkar tsaro a jihar.

Ga bincikenda jaridar Sokoto tayi.

Daga Shafin Jaridar Sokoto

Jaridar Sokoto Ta Lalubo Jerin Manyan Mutanen Dake Rike Da Kujerun Lamurran Tsaro a Najeriya Dake Jihar Sokoto.

1) Laftanal Janar Faruk Yahaya~ a Matsayin Shugaban Hafsan Sojin Najeriya, Wato (Chief Of Army Staff)

2) Sen. Aliyu .M. Wamakko~ Shi ne Shugaban Kwamitin Tsaro Na Majalisar Dattawa Ta Kasa Wato (Chairman Senate On Defence)

3) Hon. Muhammadu Maigari Dingyadi~ a Matsayin Ministan ‘Yan Sanda Na Kasa, Wato (Minister Of Police Affairs)

4) Haliru Nababa~ a Matsayin Shugaban Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali, Wato (Controller General Correction Center)

5) Hon. Ahmad Aliyu Fcna Sokoto~ a Matsayin Sakataren Zartarwar Asusun ‘Yan Sanda Na Kasa, Wato (Executive Secretary Police Trust Fund)

6) Sen. Ibrahim Abdullahi Gobir~ a Matsayin Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa Ta Kasa Kan Hukumomin Leken Asiri Na Kasa, Wato (Chairman Senate On Intelligence)

7) Sen. Ibrahim Abdullahi Danbaba Dambuwa~ a Matsayin Mataimakin Shugaban Kwamitin Hukumar ‘Yan Sanda Na Kasa, Wato (Vice-Chairman Police Affairs)

Sen. Aliyu .M. Wamakko~ a Matsayin Mataimakin Shugaban Kwamitin Hana Cin Hanci Da Rashawa Na Majalisar Dattawa, Wato (Vice-Chairman Economic and Financial Crime Commission EFCC)

Dukkan masu rike da wadannan mukamai duk ‘yan asulin jihar Sokoto ne a yanzu, kuma sun sha alwashin ganin samarwa Najeriya Cikakken tsaro.

“Jaridar Sokoto” Na Fatan Samun Wadannan Mukamai a Sokoto Ya Zamo Sanadiyar Samun Zaman Lafiya a Najeriya

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top