Daga SOKOTO State Tambuwal local government
 |
Muhammad Ibrahim marafa daga zamfara state |
 |
Muhammad Ibrahim marafa daga zamfara state |
 |
Muhammad Ibrahim marafa daga zamfara state |
 |
Majib Aminu waziri |
 |
Usman Aliyu SOKOTO State Tambuwal |
 |
Sifiyanu Ali |
 |
Muzambilu musa sidi |
 |
Muzambilu musa sidi SOKOTO State |
Mungudanar da Sallah cikin nishadi da walwala, gashi babu tsauraran matakai na covid-19 ba irin baraba.
Sallar bana bayi dadi kuma anyita babu matsalar tsaro kamar da.
Naci abuncina nayi wankan Sallah sannan kuma na sanya farar shadda nanufi masallaci ina kabbara kamar yadda kaida ta tanada.
zaku iya aikimuna da Hotunan ku ta whatapp, takaitaccen bayanin yadda kukayi Sallah mukuma zamu buga bayannan.
08133292303
Agajahub publishers