Shaharren malamin addinin musulunci sheikh Kabir Haruna gombe ya jagoranci raba kaya ga marayu a wannan shikrar inda yake gudanar tafsirin Azumin watan ramalana.
![]() |
Sheikh Kabir Haruna gombe |
Malamin ya zanarda hakane a kafar zada zumunta ta facebook a shafinsa mai Alamar tantancewa
![]() |
Shiekh Kabir HARUNA gombe |
A ranar 23/091442ah ne aka fara wannan aikin inda shehin malamin ya jagoranci raba kayan.
![]() |
Sheikh Kabir HARUNA gombe |
Malamin yace dinkawa maraya sutura yafi ka dinkawa ka’aba Riga
Ciyarda maraye yafi ka kwana kana Sallah
Wannan dai ba sabon abu bana daga cikin aikin kungiyar jama’atu Izalatil bidi’a wa’ikamatus sunnah.
Agajahub publishers