YADDA WASU FITATTUN ‘YAN KWALLON KAFA NA DUNIYA KE NUNA GOYON BAYANSU GA KASAR PLASTINE.

 YADDA WASU FITATTUN YAN KWALLON KAFA NA DUNIYA SUKA NUNA GOYON BAYANSU GA KASAR PLASTINE. 

Mahrez

Dan kwallon gaba na gefe na club din liverpool dakuma tsohon dan wasar Arsenal wato Mohammed Sallah dakuma mesut OZIL sune suka fara yin kira da adaina abunda akeyi na kisan falasdinawa ba bisa kaida ba dakuma kaima masallacin masjidu Al Aqsa Hari.
Mohamed Salah

Daga bisani dan wasan manchester united wato poul lible pogba dakuma Ahmad Danilo suka rika nuna tutar PLASDINE bayan kammala wasa in da abun yajawo cece-kuce mai tarin yawa.
Poul lible pogba

Amad Danilo da poul pogba

Haka zalika dan wasan kwallon kafa na Algeria wato Ried Mahrez shama an ganshi rike da tutar PLASDINE inda yanuna cewa tabbas yana goyon bayan PLASDINE dari bisa dari.
Mahrez rike da tutar PLASTINE

Haka zalika magoya baya celtic aunnuna goyon bayansu ga PLASTINE duk da fifa ta taugacesu yayin wasa tsakanin celtic dakuma wani team na israel.
Anyimusu tarar dala dubu goma sha takwas 18,000$ yayinda suka tara dala dubu 80$ suka biya tara suka taakawa gungiyoyin jinkai na PLASTINE.
Magoya baya celtic sun nuna tutar PLASTINE baki dayansu bayan kammala wasa.
Celtic supporter webbing PLASTINE flags

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top