Dan wasan kwallon kafa Rabi’u Ali (Pele) yacika goal dari a kano pillars

 Dan wasan kwallon kafa na Kano pillars Rabi’u Ali Pele yacika goal dari a Nigerian professional League.

Rabi’u Ali Pele

Rabi’u Ali wanda akeyiwa lakabi da pele yazura kwallo ta dari a Raga bayanda yazura wa pillars kwallo a ragar Enyember a jiya lahadi.

Pele dai yakasance cikin yan wasa nagaba gaba masu kare aiki kai tsaye wato (finisher) a wasan NPL.

Pele dan wasan pillars mai shekara 30 da kari yaciwa Kano pillars kwallo dari da kari inda yake da assist da dama.

Pele shine shugaban yan wasan kwallon Kano pillars wato ( captain) kafin mikawa Dan wasan Nigeria Ahmad musa jagorancin Tawagar.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top