Diyar Shugaban kasa,Zahra Buhari ta shirya taro wanda za’a biya Dubu 20 kudin Shiga

 Diyar Shugaban kasa,Zahra Buhari ta shirya taro wanda za’a biya Dubu 20 kudin Shiga

Zahara buhari

Diyar Shugaban masa, Zahra Buhari Indimi ta shirya taro da za’a tatauna kan maganar aure.

 

Tace mutane 20 kawai take so su halarci wajan kuma kowanensu zai biya Dubu 20 kudin shiga.

Ta bayyana cewa, Kudin za’a yi amfani dasu ne wajan tallafawa marayu a karkashin gidauniyarta.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top