Jamaar jihar barno suka nuna goyon bayansu ga mr Buhari a garin barno.
Taron yanuna cewa har yanzu akwai sauran soyayyar buhari a zukatan talakawan Nijeriya.
Shugaban yaje ziyarar kwana daya ne inda yabude Borno state university dakuma gidaje 5000 da Gwamnatinsa ta gina.
![]() |
Agajahub publishers