Kalli Video Gwamnan jahar Kebbi yayi Ikirarin shiga daji tare da “yan sakai domin farautar “yan bindiga

Gwamnan yace kanin mamarshi mai dajine kuma a shirye suke su sadaukar da rayuwarsu shida mataimakinsa, gwamna bagudu yace yayi gayyatar yan tauri daga gida da makwabta domin yakar yan bindiga.

Yakara da cewa yayi rantsuwa da Al-qurani mai girma ne domin aiki bawai zaman ofis ba haka shima mataimakina ya tantse da bible domin hakan ba wanda zaizo yadauki yaranmu Azauna lafiya.

Yace bai dauka cewa abin zaikai hakaba amma yanzu yakai.

Kalli Video Gwamnan jahar Kebbi yayinda yake bayanin sa.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top