Wani Kamfanin kera manyan motoci samfurin DAF , HOWO yafara kera manyan motoci a Nigeria
Kamfanin yana a Legos lekki Nigeria inda suke kera wadannan sabbabin motocin wanda hakan nanuna cewa za’a iya samun saukin tsadar motocin
Wannan yana zuwane kwanaki kadan bayan ganin shugaba buhari rike da waya kirar android phone inda gwamnatin ta nuna cewa an kirkireta a Nigeria.
Dakuma mota kirar Nigeria mai Amfani da lantarki.
Yakuke ganin wannan ci gaban dake zuwa a NIGERIA?
Source: APC United kingdom
Agajahub publishers