Kano Pillars Tasake Darewa Kan Tebur Bayan Lallasa Enyimba ci 2 da1 a gasar zakarun kwallon kafa ta Nigeria Zagaye na 27.
![]() |
Kano pillars |
Akwa United ce tabiyu a teburin bayan nasarar da pillars din tasamu akan Enyimba wanda yabata damar hayewa kan teburin.
![]() |
Nigerian professional League table |
Kano pillars dai tana kara samun nasara ne tunda fitaccen dan kwallon kafa na Duniya kuma jagoran Tawagar kwallon Nigeria ta super eagle wato Ahmed musa yafara buga masu wasa.
Bayan saukowa daga teburin nadan lokaci pillars tasake darewa
Agajahub publishers