Kotun Ecowas ta umarci gwamnatin Najeriya da ta janye dakatarwar da ta yi wa shafin twitter a kasar.

 Kotun Ecowas ta umarci gwamnatin Najeriya da ta janye dakatarwar da ta yi wa shafin twitter a kasar.

Kotun ta ba gwamnatin Najeriya umarnin bayan yanke hukunci kan ƙarar da wasu ƙungiyoyi masu zaman kansu biyar da kuma wasu ƴan jarida huɗu suka shigar a gabanta kan dakatar da amfani da Twitter a Najeriya.

Kotun ta ce amfani da Twitter Æ´anci ne, kuma gwamnati ba ta da hurumin kama duk wanda ya yi amfani da shafin

Wannan na zuwa yayin da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya naɗa kwamitin da zai tattauna da Twitter kan dakatar da shafin a ƙasar.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top