Koyi wadannan Hanyoyi 10 na sarrafa nama

 NAMA CIKIN KWAI

Ingredient

* Kwai 

* Nama

* Gishir

* Magg

* Albas

* Attarug

* Ma

Preparation

Ki dafa kwanki daidai yawan da kikeso, kowanne ki yanke kasansa wajen fadin kadan ki kwakule kwanduwar a hankali ki cire ta, ki tafasa namanki da curry, thyme, maggi, gishir

Idan ya dahu ki zuba attarugu kadan ki daka naman, sannan ki dinga debo dakakken naman kina turawa cikin kwai, idan ya cika sai ki debo kwanduwar ki toshe bakin kwan da ita, haka zakiyi tayi har ki gama, sannan ki dinga tsoma kwan a cikin ruwan kwai kina soyawa, idan ya soyu sai ki kwashe, wannan nama cikin kwan yana da dadi

 SUYAR KWAI MAI NAM

Ingredients

* kwai

* Nama

* Maggi

* Gishir

* Curr

* Albas

* Attarug

Preparati

Ki tafasa namanki da maggi, curry, thyme, albasa, ki daka shi sosai, ki fasa kwai ki yanka albasa, attarugu, ki zuba dakakken nama, ki karo maggi da gishiri daidai yadda kike so, ki kada sosai, ki soya kamar wainar kwa

 WAINAR KWAI MAI ALAYYA

Ingredients

* Kw

* Hant

* Alayyah

* Curr

* Magg

* Gishir

* Albas

* Attarug

* Ma

Procedures

Ki yanka alayyahunki kanana, hantar ki daka ta, bayan kin dafe ki fasa kwai ki zuba hantar, ki zuba alayyahunki, curry, maggi, gishiri, da albasa, idan kina so, ki soyata kamar suyar wainar kwa

 CI KAYI SAN

Ingredients

* Kw

* Nam

* Curr

* Magg

* Gishir

* Tumati

Preparatio

Ki dafa kwanki, daidai yawan da kike so ki yanka shi kanana, ki yanka tumatir, attarugu da albasa akai ki yanka tafasasshen namanki kanana a kai, ki fasa kwan ki zuba akai, kisa maggi, curry, gishiri, ki kada ya kadu sosai, ki dora mai a kan wuta ki soya kamar suyar wainar kwai

Yadda ake Awaran Kw

Abubuwan hada

Kw

Attarug

Albas

Man girk

Magg

Led

Yanda ake hadaw

Da farko zaki sami kwanki ki fasashi a kwanan ki mai kyau ki kadas

Sai ki zuba kayan hadinki: attarugu, da albasa wanda dama kin yi giretin nasu da sauran kayan dandano dai dai misal

Sai ki dunga zuba kwan naki acikin leda kina yi masa kamar kullin alalan l

Sannan sai ki dora ruwanki cikin tukunya ki dafa kullallen kwan nak

Idan ya dahu sai ki kara fasa wani kwai, kuma ki cire wannan kwan naki na leda kina yankashi yankan tsakiya za kiga ya bada shef din zuciya, watau ‘heart’ sai ki dunga tsomashi acikin wannan kwan nak

Sai kuma ki soyashi a manki mai zafi sosai, amma ki yi suyar sama-sama don ya yi suya mai kya

A ci dadi lafiya. Na gode

EGG SAU

INGREDIENT

1.Egg

2.Albasa and attarugu/tattasa

3.Curry, Maggi, salt, garlic and curry powde

4.Oil

PROCEDURE: Farko zaki jajjaga kayan miyan duka sy daku sosai, sai ki zauna ki yanka albasa dinki isashe ko kuma ki niqa

Daga nan zai ki dauko frying pan ki sa a wuta, ki sa masa mai kamar 3 spoon, sai idan ya fara zafi sai ki juye dukkanin albasan ki, ki soya man dashi, daga nan sai ki juye kayan miyan, kisa maggi, gishiri, curry kadan. Ki cigaba da soya shi, kuma a lura da wuta, saboda ana so ya dan dahu kayan miyan musamman idan dayawa ne, zaki iya dan rufe kayan miyan koda na 2mnt ne saboda yayi taushi in ba ruwa zaki iya diga ruwa

Daga nan sai ki dauko eggs din wanda already kin fasa kin kada sai ki juye, ki jujjuya su hade sosai. Idan kina so yayi dunkule dunkule, zaki barshi ne har sai ya fara soyuwa, sai kina juya shi ba tare da kin barbaza ba. In kuma kina so sai ki barbaza shi. Kwai din na gama soyuwa sai ki sauke kiyi serving

Another metho

Shi kuma wannan wasu suna fasa kwai ne a kwano, sai su juye dakakken kayan miya da albasa din su a cikin kwai din, sai su sa mai ya dan yi zafi sau su juye shi ya soyu. Ana cin egg sauce da Plantain, potatoes, yam, dama sauran s

Note: Mata dayawa suna bata sauce din su ne ta hanyar zabga tumatir, amma ni ban yarda da tumatir ba a sauce. Idan ma zaki sa tumatir to kada ya wuce guda daya, saboda yana sa shi yayi ruwa, kuma yana sawa aji tsami, yana kuma bata taste idan wacce bata iya ba ta sa

Egg sauce ana cin sa da abubuwa dayawa, ba wai dole sai dankali, doya ko plantain ba. Don haka In zaki yi na miya dayawa ne kamar yanda daya cikin pictures din ya nuna, sai kin gama miyan k tsaf, sannan zaki kadan egg din ki zuba.NAMA CIKIN KWA

Ingredient

* Kw

* Nam

* Gishir

* Magg

* Albas

* Attarug

* Ma

Preparation

Ki dafa kwanki daidai yawan da kikeso, kowanne ki yanke kasansa wajen fadin kadan ki kwakule kwanduwar a hankali ki cire ta, ki tafasa namanki da curry, thyme, maggi, gishir

Idan ya dahu ki zuba attarugu kadan ki daka naman, sannan ki dinga debo dakakken naman kina turawa cikin kwai, idan ya cika sai ki debo kwanduwar ki toshe bakin kwan da ita, haka zakiyi tayi har ki gama, sannan ki dinga tsoma kwan a cikin ruwan kwai kina soyawa, idan ya soyu sai ki kwashe, wannan nama cikin kwan yana da dadi

 SUYAR KWAI MAI NAM

Ingredients

* kw

* Nam

* Magg

* Gishir

* Curr

* Albas

* Attarug

Preparati

Ki tafasa namanki da maggi, curry, thyme, albasa, ki daka shi sosai, ki fasa kwai ki yanka albasa, attarugu, ki zuba dakakken nama, ki karo maggi da gishiri daidai yadda kike so, ki kada sosai, ki soya kamar wainar kwa

 WAINAR KWAI MAI ALAYYA

Ingredients

* Kw

* Hant

* Alayyah

* Curr

* Magg

* Gishir

* Albas

* Attarug

* Ma

Procedures

Ki yanka alayyahunki kanana, hantar ki daka ta, bayan kin dafe ki fasa kwai ki zuba hantar, ki zuba alayyahunki, curry, maggi, gishiri, da albasa, idan kina so, ki soyata kamar suyar wainar kwa

 CI KAYI SAN

Ingredients

* Kw

* Nam

* Curr

* Magg

* Gishir

* Tumati

Preparatio

Ki dafa kwanki, daidai yawan da kike so ki yanka shi kanana, ki yanka tumatir, attarugu da albasa akai ki yanka tafasasshen namanki kanana a kai, ki fasa kwan ki zuba akai, kisa maggi, curry, gishiri, ki kada ya kadu sosai, ki dora mai a kan wuta ki soya kamar suyar wainar kwai

Yadda ake Awaran Kw

Abubuwan hada

Kw

Attarug

Albas

Man girk

Magg

Led

Yanda ake hadaw

Da farko zaki sami kwanki ki fasashi a kwanan ki mai kyau ki kadas

Sai ki zuba kayan hadinki: attarugu, da albasa wanda dama kin yi giretin nasu da sauran kayan dandano dai dai misal

Sai ki dunga zuba kwan naki acikin leda kina yi masa kamar kullin alalan l

Sannan sai ki dora ruwanki cikin tukunya ki dafa kullallen kwan nak

Idan ya dahu sai ki kara fasa wani kwai, kuma ki cire wannan kwan naki na leda kina yankashi yankan tsakiya za kiga ya bada shef din zuciya, watau ‘heart’ sai ki dunga tsomashi acikin wannan kwan nak

Sai kuma ki soyashi a manki mai zafi sosai, amma ki yi suyar sama-sama don ya yi suya mai kya

A ci dadi lafiya. Na gode

EGG SAU

INGREDIENT

1.Egg

2.Albasa and attarugu/tattasa

3.Curry, Maggi, salt, garlic and curry powde

4.Oil

PROCEDURE: Farko zaki jajjaga kayan miyan duka sy daku sosai, sai ki zauna ki yanka albasa dinki isashe ko kuma ki niqa

Daga nan zai ki dauko frying pan ki sa a wuta, ki sa masa mai kamar 3 spoon, sai idan ya fara zafi sai ki juye dukkanin albasan ki, ki soya man dashi, daga nan sai ki juye kayan miyan, kisa maggi, gishiri, curry kadan. Ki cigaba da soya shi, kuma a lura da wuta, saboda ana so ya dan dahu kayan miyan musamman idan dayawa ne, zaki iya dan rufe kayan miyan koda na 2mnt ne saboda yayi taushi in ba ruwa zaki iya diga ruwa

Daga nan sai ki dauko eggs din wanda already kin fasa kin kada sai ki juye, ki jujjuya su hade sosai. Idan kina so yayi dunkule dunkule, zaki barshi ne har sai ya fara soyuwa, sai kina juya shi ba tare da kin barbaza ba. In kuma kina so sai ki barbaza shi. Kwai din na gama soyuwa sai ki sauke kiyi serving

Another metho

Shi kuma wannan wasu suna fasa kwai ne a kwano, sai su juye dakakken kayan miya da albasa din su a cikin kwai din, sai su sa mai ya dan yi zafi sau su juye shi ya soyu. Ana cin egg sauce da Plantain, potatoes, yam, dama sauran s

Note: Mata dayawa suna bata sauce din su ne ta hanyar zabga tumatir, amma ni ban yarda da tumatir ba a sauce. Idan ma zaki sa tumatir to kada ya wuce guda daya, saboda yana sa shi yayi ruwa, kuma yana sawa aji tsami, yana kuma bata taste idan wacce bata iya ba ta sa

Egg sauce ana cin sa da abubuwa dayawa, ba wai dole sai dankali, doya ko plantain ba. Don haka In zaki yi na miya dayawa ne kamar yanda daya cikin pictures din ya nuna, sai kin gama miyan k tsaf, sannan zaki kadan egg din ki zuba..u.d

 na miya dayawa ne kamar yanda daya cikin pictures din ya nuna, sai kin gama miyan k tsaf, sannan zaki kadan egg din ki zuba.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top