Shin ko ina aka kwana batun kudinda Rarara ya karba daga hannun Talakawa dasunan zaiyiwa Buhari waka

 Shin ko ina aka kwana batun kudinda Rarara ya karba daga hannun Talakawa dasunan zaiyiwa Buhari waka?

Rarara dai yayi abunda ba’a taba gani a Nigeria ba wancan lokacin inda ya nemi talakawa su hada kudi Naira Dubu daya domin yiwa shuga Buhari wakar inda yace yatara milyoyin kudi.

Mutane da dama sun tura kudin inda wasu suka rika sukar abin.

Shin koya kuke ganin wannan abun inda har yanzu bamu sakejin wani motsi daga bakin malan Dauda kahutu ba.

Agajahub publisher news sunyi nazari akan wannan batu suna neman jin tabakinku.

Shinko yakamata EFCC ta kamashi?

Kokuwa asake yimai tuni domin sanin shirye shiryenda yakeyi akan wannan wakar?

Ga wasu daga cikin hotunan screen shot na kudin da suka turawa Rarara

Kuyi share zuwa facebook dakuma whatapp domin sananr da mutane suma suzo su tofa albarkacin bakinsu.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top