FREID YAM WITH EGG
Doya
Kwai
Maggi
Gishiri
Citta
Mai
Dafarko xaki dafa doya kisa pillar kiyi slicing dinta saiki fasa kwai kisa maggi albasa da yar citta kadan sai ki kada sannan ki xuba wannan doyar akai,saiki dora frying pan ki xuba mai kadan dayayi xafi sai ki xuba hadin doyar kadan kamar dai yadda kike soya kwai, a haka har ki gama.zaki iyaci da yar gajeriyar miya ko kicihaka“`.
Tumatirin gwangwani
Albasa
Attaruhu
Mai
Maggi
Zaki dora tukunya akan wuta kixuba ruwa kadan idan yayi xafi sai ki xuba tumatirin gwangwani aciki ki gauraya xaki ga y y dan kauri sai ki xuba maggi, mai,gishiri, da jajjagen attaruhu aciki ki juya sai ki rufe ki barsu su dahu.intayi xakiga miyar tayi dan kauri kadan yadda dai xaki iya cin doyar da ita.idan kina bukatar kifi ko nama xaki iya anfani dasu.