Yadda za a magance matsarar tsaron kasa, Sanata Shehu Sani ya bada shawara

 Yadda za a magance matsarar tsaron kasa, Sanata Shehu Sani ya bada shawara

Daga El-Basheer H Abbakar

A jiya laraba 23 ga watan Yuni ne, Sanata Shehu Sani ya bada shawara ga jami’an tsaron kasa da masana kan harkokin tsaro da bangaren kudi.

Inda ya wallafa a shafinsa na tweita, yana mai cewa; “Yadda ISWAP ta shafe shugaban Boko Haram ba tare da kasafin Biliyoyin daloli da ƙarin kasafin kuɗi ya zama abin nazari ga ƙwararrun masananmu na tsaro da na kuɗi.” Inji Shi.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top