Majalisar Wakilai na neman hukumar ‘yansandan Najeriya ta mata jawabi kan Miliyan $7.5 data kwato na sata amma suka bace zama ko kasa.
![]() |
‘Yansanda sun kwato Miliyan $7.5 na sata amma kudin sun bace |
Jimullar kudin da aka kwato din Miliyan $37.5 ne amma hukumar ‘yansandan Miyan $30 kawai ta mikawa CBN.
Majalisar ta nemi a binciko mata inda kudin suka shiga.
Agajahub publishers