Anfara kera manyan motoci samfurin Bus a Nigeria- kalli Hotuna
Kamfanin innosson motor ne ke kera wadannan sabbabin motocin
Inda ake sayarda su a ciki da wajen Nigeria, wannan yana zuwane kwanaki kadan bayan mun kawomuku Hotuna dakuma bayanin motocin DAF Samfurin HOWO da suma ake kerasu a Nigeria.
Yakuke ganin wannan cigaban da ake samu a wannan gwamnati mai mulki?
Agajahub publishers