CIKIN HOTUNA KALLI YADDA AKE CIGABA DA TAFKA MAKABALA TSAKANIN ABDULJABBARU DAKUMA MALAMAN JAHAR KANO
![]() |
Photo bbc hausa/facebook |
Jerin sunayen malaman da zasuyi makabala da shiek ABDULJABBARU
1. Dr Rabi’u Sani Lemu
2. Malan Abubakar mai madattai
3. Malan mas’ud Hotoro
4. Malan Bashir kofar wambai
Ga Hotunan yadda fafatawar take gudana a yanzu haka tsakanin ABDULJABBARU DAKUMA MALAMAN JAHAR KANO
Agajahub publishers