DARASI DOMIN MATA KASHI NA SHA TARA: SOYEWA A WAYA

 

Ina shiga na ga gida cike da jama’a. Na ji mamaki. Ko me ke faruwa a gidan? Wai yanzu kamar ni wani abu na faruwa a gidan nan ban sani ba. Na je shiga daki na kenan na ci karo da Nafisa. Har ta ban tsoro wallahi. A firgice ta ce “,yaya sai yanzu ka iso?” Na tambaye ta “,wai me ke faruwa ne a gidan nan?” Kallon da ta min na matukar jin mamaki. Irin kallon nan ne eyane! Yadda ka san ta na hararar ta fa. Na ce “,ke Nafisa, dun kutumar uban ki ni din ki ke yi wa wannan kallon eh?” Ta yi ajiyar zuciya “,hmm wato ma ba ka san ko me ke faruwa ba!”

Nan sai ga Sabo ya zo fita. Na ji ya na cewa “,ango ango.” Dan iskan ya fa sa ni cikin wani lungu ya rufe. Alkur’anin Allah ban gane me ya ke nufi ba. Me yaron nan ya ke nufi ne. Waye angon, eh? Ai ko na samu mata a lokacin nan za ta ji ci wallahi. Yadda na ke tashen sha’awar nan kai! Wallahi malam kalaman dan iskan yaron nan sun sa na ji bura ta ta fara girgigiza ta na ka gane ai. Ka gane kawai. Ka gane kawai ba sai na yi dogon bayani

ba.

Na ce “,kai Sabo, dan gutsun uwar ka wanene angon eh?” Ya min wani kallon hadarin kaji “,bayan kai akwai wani ango ne a gidan nan eh?” Wayyo Allah! Wai abun nema ya samu matar makadi ta haifi ganga. Na kama hannun shi mu ka shiga daga ciki. Muka bar Nafisa nan wai ita na mata rainin hankali. Na zaunar da shi na tambaye shi a kwantattar murya. Kun san zancen kunkuru ba wasa. A haba ai duk wanda ya ce ba shi son duri to kalamuhu badilatun alkur’an. Na ce “,kai wacece amaryar tawa?”

Ya ce “,wai dun Allah ka na nufin ba ka san me ke faruwa ba?” Na ce “,tarankwatsa dubu ban sani ba, an dai ce in zo gida.” Ya ce “, ka san Sadiya_.” Ni dai a sani na cikin dangin mu akwai masu sunan Sadiya biyu. Dayar dai kyakkyawa ce amma ta na rainin wayo. Dayar kuwa abun ya mata yawa malam. Ga muni bakin nan kamar shantu a Jos. In dai cikin su ne aka zaba min na banu na lalace. Shegiya in ta matsa min sakin ta zan yi in huta ‘yar kusun uwa.

Na yi jirim, Sabo ya ce, “ina Sadiya ‘yar gidan Alhaji Ado, ka gane ta?” Na ce “,kai haba!” Baba fa ashe dai ya san abinda na ke so. Sadiyan nan yarinya ce mai hankali. Akwai ta da kamun kai da sanin darajar manya. Daman ina da burin bayyana mata soyayya ta.Wai wai wai! Zan ci duri in more aradu! Malam yarinyar kyakkyawa baka gajera. Ga ta da malamalan duwaiwai. Duk na gan ta wallahi sai na ji inji na ya sukurkuce na wani abun nan kamar abun nan da abun nan. Yanzu da ta zama girki na. Hmm ba a magana ka gane.

Dadi kan dadi kenan. Wato ta na da zubin irin matan nan masu juriya. Malam, ka san irin su ba su cika laulayi ba. Su ne ake cewa ba ruwan ka da likita. Aikin ka ciyarwa sai tufafi sai dan abun da ba za a rasa ba. Kullun da dare ka tumurmushi abin ka. Kai malam ina gaya ma, irin su ba su gajiya fa. Dun uban ka duk tsabagin harijancin ka sai ka hada da dabarun zamani ko su ba ka

kunya. Wato Sadiya fa kai. Wallahi baba, ina gaya maka ba karamar

sa’a na yi ba.

Allah ya kara wa Baba lafiya ya kara masa fahimtar abin da ‘ya’yan sa ke so. Na ce “,kai Sabo kamar fa tsoho ya san daman ina eyane.” Ya ce “,a haba.” Na ce “,kutumar uba, na fa jima ina dakon ta. Ka ga an hutar da ni, ko ya ne eh?” Ya ce “,ai ko ta ba ni lambar ta, ta ce in ka zo ka kira ta.” Na ce “, kai kwaro, haba dun Allah.” Ya ce “,ga ta kuwa.” Na fizge wayar daga hannun shi. Wai ma dun durin uwar sa AMARYA ya rubuta a jikin lambar. Ina kira ko na yi sa’a ta shiga.

Sai lokacin fa na san inda na ke. Yarinya ta amsa waya “,hello.” Wai duk girman nan nawa, duk wani cika baki na, da duk ji da kai na na kasa magana. Aradu sai da na ce “,hello hello” wajen baki hudu kamin baki na ya bude. Da kyar na iya cewa “,salamu alaikum.” Ta amsa “,wa alaikum salam, ango ka sha maiko.” Kai! Buran uba inji Kambari. Nan da nan bura ta ta mike butsul. A lokacin da Sadiya ta ce na sha maikon nan har ganin gindin ta na yi a ido na. Wato daidai ya jike din nan, ka gane ai.

Kai wallahi na shiga fa. Sai na tuna lokacin muna karatu a makaranta daya da ita. Na kan zolaye ta. Ina cewa ta yi gajarta ba za ta samu mijin aure ba. Ta ce ai ni za ta aura. Ban mata ba akwai wata rana da na mata rakiya zuwa gidan su. Muka dan tsaya hira hakan nan a tsaye. Na ke cewa da ita ko auren nan zai yiwu da gaske ne. Ta ke cewa to me zai hana. Na ke gaya mata ba dun ina jin kunyar ta ba da na fadi wata magana. Ta matsa min wai sai na fadi ko menene. Na ke gaya mata in muka yi aure yadda ta ke din

na daina fita yawo alkur’an.

Ta yi dariya ta tambaye ni maye dalili. Na gaya mata zan tsaya ne kullun in dinga buga mata gwatso. Maimakon ta min irin abun nan na ‘yanmatan zamani. Wato ta nuna min ita ba ‘yar iska ba ce, dariya kawai ta yi. Ta ce ai idan dai ita ce to sai na gudu. Muka ta musayar yawu, ta na cewa ta fi karfi na ina cewa na fi karfin ta. Har ma na ce ko za a gwada ne. Ta ke cewa in bari tukun har lokaci ya yi. Wai in ta aure ni wata rana har dakin mum di na za ta je kamo ni, in na ji zuka na gudu.

Ka san fa lokacin ba na kai mata ziyara. Ko waya ma ba ma yi. In mun hadu a makaranta ne mu ke yin abun mu_ ba fa iskanci muke ba, yauwa hirar baki ce kawai. Sai kuma in dan yi mata rakiya daga makaranta zuwa gida

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top