DUK WANDA MUKA KAMA DA LAIFIN TAIMAKAWA Nnamdi Kanu YAKUKA DA KANSA – SHUGABA BUHARI

 Gwamnatin Najeriya ta ce za ta bi sahun masu goya wa jagoran ‘yan awaren Biafra na IPOB Nnamdi Kanu baya.

Ministan Yada Labarai Lai Mohammed, ya fada wa manema labarai jiya Alhamis cewa “Binciken kwakwaf da aka gudanar ya zuwa yanzu ya gano tarin bayanai a kan jagoran na IPOB”.
A cewarsa “Yayin da ake ci gaba da bincike, muna tabbatar muku da cewa baza mu saurara wa duk wanda muka samu da gya masa baya ba ko wanene shi, zai fuskanci dokaa kan abun da ya aikata”
Jaridar The Nation ta ruwaito cewa jami’an tsaro na bincikar shafukansa na sada zumunta da wayoyinsa don gano masu taimaka wa kungiyar da kudu.
Source: bbchausa
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top