Filin Girke-Girke Yadda ake SCOTCH EGG Kayan hadi:-

 Yadda ake SCOTCH EGG

Kayan hadi:-

Kwai

Flower

Baking powder

Maggi

Curry

Gishiri

Albasa

Attarugu

Tattasai

Yadda ake yi:-

Zaki dafa kwai adadin yadda kike bukata sai ki yanka albasa attarugu da maggi da gishiri ki soyasu sama sama, sannan ki kwaba fulawarki da butter da kwai mu murza da fulawa ko da abun murza taliya sannan kidauko kwan da kika dafa Zaki yanka shi biyu da wuka sai ki dinga yanka kwababen fulawar nan sai kidinga zuba soyayyen kayan miyanki a ciki sannan kinade da fulawa bayan kin nade sai ki kada kwai kidinga daukowa kina tsomawa acikin ruwan kwai kina soyawa.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top