Filin Girke-Girke Yadda Miyar Stew (dage-dage)

 

Miyar Stew (dage-dage)

Abin Bukata :

Tattasai

Tumatir Albasa

 Attaruhu

Man gyada

Maggi

Curry

Gishiri

Nama Kaza ko naman saniya /rago ko tunkiya

Thyme

Yadda za’a Hada

a farko za ki tafasa namanki da gishiri, albasa, maggi, thyme. Ki wanke kayan miyarki a markada, attaruhun ki sa ka kadan don ya kara dandanon miyar. Bayan kin tafasa naman sai Ki soya shi ki kwashe naman sai ki zuba kayan miyar ki soya ki kwashe naman ne don kar ya nuna sosai. Ki zuba dukkanin ingredient dinki yadda ki ke so, sai ki mayar da soyyayen naman a ciki ki hade da ruwan tafasahen naman ki yanka albasa wadatacce ki zuba, sai ki bar shi ya turara minti uku zuwa biyar. Kamshi zai yi ta tashi sai ki sauke a cikin da farar shinkafa.

 

 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top