𝐘𝐀𝐍𝐙𝐔-𝐘𝐀𝐍𝐙𝐔: Gwamna Matawalle Ya Tsige Dukkanin Masu Ba Shi Shawara
![]() |
Matawalle maradun |
Gwamnan Jihar Zamfara, Dr Bello Muhammad Matawalle ya sauke dukkan manyan masu ba shi shawara (SSA) a gwamnatin sa, bayan sau ke chiyamonan sa na kananan hukumumin jihar da kuma sauke sakataren gwamnatinsa, shugaban ma’aikatan gidan gwamnati, da kuma ilahirin kwamishinoni a kwanakin baya.
Wannan mazune yayinda wasu jiga-jigan sabuwar jam’iyyar sa suke nuna adawa da zamansa jagoran APC a jahar Zamfara.
Source: Arewablog
Agajahub publishers