Gyaran Farji Bayan Haihuwa: Yadda Zaki Matse Farjinki Bayan Haihuwa

Gyaran Farji Bayan Haihuwa: Yadda Zaki Matse Farjinki Bayan Haihuwa

 Farji bayan haihuwa,zaki iya haifan yaro ta hanyar tiyata ko ta normal haihuwa,ko wanne nada nasa matsalan,batin haihuwa yafi kyau ki bada hankali wajen abinda kika Haifa da kuma warkewanki.

Amfani da ice packs (kankara) kankara na taimako kwarai wajen rage ciwon gun,da kuma kumburin. Yadda zakiyi shine ki samu saban pad kisashi cikin ruwa kisashi yayi kankara saikiyi amfani dashi a farjin nay an mintina,kisa abin da zai hana digar ruwa daga farjinki sabida narkewar kankarar,zakiyi wannan abu sau 2 ko 3 a rana.

 Amfani   da extra maxi pad 

jinin dake zuba bayan haihuwa sunansa lochia kuma yana kai wajen sati 2 bayan haihuwa,anfiso a wannan lokaci kina amfani da extra maxi pad sabida kiyaye cuccutuka su shigar miki mahaifa

3.Hutu da bacci isasshe. Wannan na taimakawa jiki wajen saurin warkewa,rashin bacci na iya samiki fushi ko kuma kiji kin tsani abubuwa

4.Kiyaye duk dinky in kinada dashi sabida kare shigar cuta

5.Yin kegel exercise kamar yadda muka kwatanta a baya

6.Kare kai daga basir, bayan haihuwa yawancin mata suna fama da basir sais u kiyaye ta hanyar shan ruwa sosai,cin fresh vegetable da fruits, daina shan su kofi da shayi ko amfani da man basir

7.Walking(tafiya) kina yawan gwada tafiya sa kwara karfin jikinki, kisa takalmi mara santsi ko coge

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top