Yadda zaki kiyaye kaikayin farji
Amfani da apple cider vinegar
Sa kankara a gun kamar yadda muka fada a baya
Wanka da ruwa mai gishiri(salt water bath) ki samu cokali 1 na gishiri ki zuba cikin kofi daya na ruwa kina wanke farjin duk sanda kikaji kaikayin ,zai taimakeki sosai ko kuma ki zuba rabin kofi na gishirin cikin abin wankanki sai ki shiga ciki ki tsugunna na tsawan minti 10-15 sau 2-3 a rana
Amfani da man tafarnuwa,ki samu cokali 1 kisa a gun na tsawan minti 10 sai ki wanke bayannan
Amfani da original Zuma ki sa agun na tsawon minti 30 sannan saikiyi wanka,zaki iyayi sama da daya rana
Agajahub publishers