Gyaran fata, gyara shine mace

 ï»¿ï»¿ï»¿ï»¿ï»¿ï»¿ï»¿WRITTIN BY ZAINAB MANNIR LAWAL.

             Nakasance Bana Shafa kowane Irin Mai Sai Vasline.Amma kuma koda yaushe Fatata Laushi Tsantsi Gata Luwui Luwui Har koda yaushe mijina Yana matsata Tareda yiman magana Akunne.yanace man .HABIBTI.Ina Alfahari Da Samunki Amatsayin MATA.Har Dai Yanda kika kasance mai Hankali da Nutsuwa.Kedin mace CE.mai Matukar Hakuri.Nayi Lamo Asaman farfadan kinjinji.yanda Nayi mai yasan Naji Dadin yabonda yayi man.

Nakuma Kallonshi Nayi Mai Far Da ido.

     GASHINAN KOWA YA’AMFANA DA ABINDA NAKEMA FATATA HAR YASA NAKASANCE VASLINE SHINE MAI NA.

    KUMA MAI GIDANA YAKE AlFAHARI DA HAKAN.

Badole bane sai Anyi shafe shafen mayukka Za’ayi Kyau.

Eh.Shafa mai Dolene Dan Kizama Yar gata Wurin Gyara.

Amma Shafa mai Dan Ayi Haske Shirme ne.

Indai Ba haka Allah yayi kiba. 

     KIDUBA KI ZABA.

KODA YAUSHE KI KASANCE DA IRIN ABINDA ZAKI ZABA DAN GYARA FATAR KI.

             KUMA ZAKIYI HASKE KIYI LUWUI LUWUI ABIN SAI MAISHI. 

       This is a method of cleaning and making d body look beautiful d material needed includes.

*fruit

*sweet potatoes.

*kurkur.(Gelden spies of lyf)

     This is a Tumeric food sples

*lt gerve as an antiseptic antibecteria, anty _aging.

*it straten d skin.

*it heals stretch mark 

*kurkur is gad 4 every skin type.

*Zuma.(Honey)It makes ur Body soft and beauty.

*egg.it beautiful d body. It Tightens (hold the skin formcie maida tsohuwa yarinya.) It heals.

*lemun tsami.it is rich in vitamin C. It cleanse d skin. It reduce oil 4 olly skin. 

BABANA.it make d skin soft Smooth.  

It make d rech look more white than b4.

TOMATO.

It is a Natural lightelening .

 

*CARROT.

*cucumber

*Brown sugar

*Shea Butter

*milk

*Dilka Mayans.

*coconut

*olive oil

*mean Root

*cats

*custard

*lalle

*Nescafe.

MATHODS OF MAKING FACIALS.

    Almond (sweet Almond)optional.

*kurkur

*Zuma

*lemun tsami

*cinamoaun(kirfa)

* plain yaghurt e.g.Nono/Habib.

*flour

*sandal powder

*egg white

           For 10 or 15 mins.

1.

ZUMA .Tumeric (kurkur).

2.Zuma. (HONEY) kurkur_Rabin teaspoon.

Cinamoun.Rabin tspm.

*lemun tsami._small grantity.

*this reduces d darkness o under eye (for streatch marks)(mankarwa)

3.Honey.

Yaghurt 

Fumeris

Sandal powder.

Zuma

Tumeric

*Mostly u will have 2 warm ur,face with hot steam (Steam of hot water)and then u apply ur faciats and than wash with warm a bean water.

*AVOCADO (pears)

*Tumeric

         Flour ur milk and custard lemon tsami zuma.

*AVOCADO

TUMERIC

YAGHURT.

*EGG 

TUMERIC. 

LALLE (HENNA)

               We use Lalle During wedding  Naming ceremonys for decorating d body and every body like children (adults)can use it.

It is use 2 beutifull d body 

*it cn  be use in sliming d body .

* it helps d body 2 look smooth and soft.

  Ingredient.

*palm oil

*sugar

*honey 

*lalle

*milk 

*lemon (a sgueeze)

*Boil ur lalle in a pot and den mix it with ur ingredients and then scrub it on ur body.

   

Lalle 

Zuma 

Leman tsami

Madara

Curcur

Manja

     Ahadesu amotse sai  ashafe jiki ko fuska. 15 or 20.mins sai afara gogewa  sannan awanke.

*kuma ana iya dafawa sannan idan ya sha iska sannan asa ajiki ko fuska.

*cucumber

Milk

Na’ana’a

Lemon tsami

White egg

          We mix it 2gether and used it to scrub 4. 20 or 30 mins

*cucumber

Olive oil

Light yaghurt

           Ahadesu ASA ajiki minti 30.agoge sannan awanke

 *cucumber

Madara

Lemon tsami

Olive oil

Zuma gayhurt

Garin sandal rose

Quat

         Da farko za’a markada cucumber sai a zuba Quat madara amatsa lemun tsami asa curcur zuma man zaitun.

BAWAN LEMON ZAKI.

YAGHURT.

         Benefit of it yana sa jiki haske yana goge jiki yana goge clearing sport.

BABANA. 

        Adameta asa zuma,madara amotsa.sai akuma sanya zuma oats ,kurkur ,lemon tsami .kuma idan ana bukata ana iya sanya yaghurt. Sannan asa ajiki.30.mins agoge sannan ayi wanka mai hade da turare.

Tomator Body facials.

 Tretment:(home made).

                      Tomato :is sweet 4every skin type it a natural astringent sudden properties  it is an anty_oxyydents it containe vit (c) which reduced dark sport and make ur skin look snio othet it ruduces Essen oil. 

*Tomato 4 olly skins

*ingredient.  

          Ahada cucumber da tumatur amarkada su.asa zuma .amotse.ASA ajiki.

Tumutur  olive oil. 

               Idan aka matse tumatur sai asa olive oil.asa a fuska.minti 30.agoge sai awanke.

Nomal skin.

      Tumatur and lemun tsami.

Ahadesu asa afuska.ko jiki.

  Amma kafin ashafa sai anfara wanke fuska da ruwan zafi.kuma da ruwan zafi ake hadin. 

BRIHT SKIN.

           Tumatos yaghurt and north.Ahadesu amotse sai ashafa afuska..

Soft skins. (Taushi.

                 Tumatur madara zuma.

     Ahadesu amotse.ashafa.15 .mins Agoge sai awanke.

Sugar and tumatur.

                Ahadesu suyi kauri sai ashafa.30.mins.

 Tumatur madara zuma.

                     Ahade amotse.Arabasu biyu.asha Rabi.ashafa Rabi.idan za’ashafa in ana so ana iya saka kurkur.

CORROT.

          Afereshi adafa.amarkada ahadashi da zuma man zaitun.lemon tsami.Ashafa.30.mins.

Honey.cokali guda.

Oats.cokali biyu

Almon.cokali guda 

Yaghurt.

Lemon tsami.

            Ahadesu amotse ashafa afuska.30.mins.

GISHIRI.

       Yana gyara fata.jiki yayi kyau.kuma yana  kashe gajiyar jiki. 

        Ana Amfani dashi. 

              Idan za’ayi wanka Ana sanya Dan kadan cikin Ruwan wanka.sannan ayi. 

POTATO METHED. 

              Patato. Ana markadashi Ashafa ajiki ko fuska.30.mins

POTATO

TUMERIC

HONEY

     Amarkada Ahadesu amotse Ashafa jiki ko fuska.

Lemon 

Honey

Tumeric

Yaghurt

        Ahadesu ashafa jiki ko fuska.minti 30.

PARPAR(gwanda).

Parpar 

White rice /sugar 

Milk 

Coconut milk.

            Ahadesu ashafa afuska.

ALOVER.

Aminio asid

Mineral

      Narision d skin and lighting d skin antibiotic.

      KARIN BAYANI.

          DUK ABINDA ZA’AYI.

             BAYAN ANGAMA ADAMA MADARA COKOLI BIYU ASHA.

        Saboda koda Ace Abinda mutun yayi Bai Anshi skin dinshi Ba.

     To Babu Abinda jikin Nashi zaiyi.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top