GYARAN SHINFIDA: KI CHAPKE MIJINKI KAFIN GARI YA WAYE MIKI

 KI CHAPKE MIJINKI KAFIN GARI YA WAYE MIKITo kamar yarda na sha fada, mata sun kasu kashi 33 a bincike, amma thay could be more than that, kamar yadda suma mazan are different. Mun san yadda Halitar mu take kamar yadda na fara bayani a baya.

Farjin mace wani pipe ne da ke dauke da wani muhimmin Folder wanda ke rike namiji Akwai LACTIC ACID a gefe da gefe da yake feso ruwa yayi Sha’awa ko kuma saduwar, wannan folder din yawancin mata masu shirmen maganin mata suna warware shi, abin yana nan kamar ring wato zobe, kowace mace tana da shi amma na wata yafi na wata.

Farjin a kwance take kuma a karkace yadda zata iya daukan namiji Ita wannan Rings din shine yake fisgo mijin ta ya jawo shi ta kuma rikeshi tam Yana dannowane ana jawoshi Komai jikinmu na kowa dabanne Muna karban haihuwa amma har yanzu ban taba ganin Perineum iri daya ba kowa da irin nata So dole mazajenmu su dinga jinmu daban daban shiyasa suke son aure da yawa domin kowacce da yadda taste dinta yake Shi farji wato Vagina 3 to 5 cm ne saboda haka wata 3 cm ce Wata kuma har takai 5 cm wata ma takan da wuce hakan Kowacce da irin baiwar ta Ya kuke ganin idan mace mai 5cm dept ta auri miji mai 3cm prvat part?

Kuna ganin zaa zauna lafiya? Mata dayawa sun rayu cikin kunci da takaici saboda dayawa auren kawai sukeyi amma basu son meye dadin auren ba Wannan yana daya daga cikin dalilin da yake jefa mata a halaka Wanda zai kaisu ga bin maza a waje Waiya zubillahi Shiyasa kullum muke so su bude baki suyi magana domin mu taimakesu da ingantattaun magunguna Muna samun complain sosai a wajen mata na yadda miji ke cutar da wasu a haka dole saboda Iyaye ko kuma saboda yara ta hakura Modern Aphrodisiacs suna taimakawa mata matuka saboda magance wannan matsalar Idan mace tana shan su zai sa ta samu satisfaction. Wato magungunan Mata na zamani da muke doraku a kansu duk yadda mijinta yake no matter how ya rabe ta lalle yana matukar gamsar da ita Wata koda kuwa yatsa zaa saka mata zai iya kaita ga yin releasing Wani abin mamaki wata mace zata iya kaiwa shekaru da yawa tana aure amma bata taba releasing ba Wata bata ma sanshi ba Yanayin saduwar aurwn mu na mata clitoral penaltrate ne Sosai sai dai ayi kawai a tashi amma ba wai babu satisfaction bane akwai amma a kure satisfaction akai wannan limit na Orgasm gaskiya mafi yawan matanmu basu sonshi ba Kadan ne suka san meyakamata suyiwa miji Kadan ne suka san me ya kamata su taba Kadan ne suka san yadda zasu tada ma miji hankali Kadan ne zasu iya bada hakkin kwanciya Kadan ne suka ke da ilimin kwanciyar auren ma Wata tun kafin ta iso shimfidarma ta riga ta bata show din Yawwa tun baki isa shimfidar ba ma kin bata masa rai Wata Kuma nature dinta ne gudun miji Kai wata ma kusancin ma sam bata so Wata kuma kunya ya hanata ta sake Wani kuma shine yake taimaka mata ta kure, Ko kuma Shi ma yana da irin nashi damuwar da bazai iya kaita ta karshen ba, kamar yadda wasu mata suke da matsalar kwanciya haka wasu mazan suma suna da matsalar kwanciyar Cigaba Da Bayani….

Ku fadamin akwai wani maganar kunya a Aure? Bayan an halatta muku juna Sannan Ke Gonar Sa Ce Idan Baki Faranta Mai Rai Ba wata kike son Ya Naima A Waje ??

Idan kika bari kika samu matsala da mijinki a wajen kwanciyar aure tunda farko to lallei kin gama yawo domin kin bata show din Haka kuma zaku rayu Baza ki zama sorry ba sai ya kawo Amaryar da ta yadda da lamarin sa Suka ganewa junansu to fa a wannan lokacin gari zai waye miki Domin kafin ya kar kato gareki sai kin wahala Saboda haka akwai wasu matakai da ya kamata mata su dauka especially young ones don gujewa zama cikin kuncin rayuwar aure Matakan da yakamata mace ta dauka wajen daidaituwa da mijinta

1 Soyayya ya zama tana son mijinta

2. Kyautata masa

3. Sauraronsa

4. Biyayya

5. Rarrashi

6. Iya kwalliya

7. Iya Magana

8. Iya taku

9. Shagwaba

10. Tsabta

11. Muryarki a kasa

12. Iya girki

13. Iya Hira

14. Kau da kai

15. Hakura da kadan

16. Kyautatawa danginsa

17. Kamewa

18 Rashin sakewa Abokansa Fuska

19. Fita da sutura irin ta musulumci.

20. Zama mai Yawan Ibada.

Akwai Hanyoyin Biya Wa Mai Gidah Bukatu Da Yadda Zai ji Dadinki Sosai ta yadda Bazai Kara Sha”awar Wata Mace Ba Sama Dake Wadannan sune matakin farko da zaki dauka Mataki na Biyu shine cire kunya a alamarin kwanciyar Aure Namiji yakamata ya cirewa matarsa kunya ya jata a jiki da rarrashi ya nuna mata yadda ake soyayya da yadda ake wannan muamala na kwanciya Shi yasa auren dan zamani yake da inganci matuka saboda komai ana yinsa da wayewa ne Domin shi kullum shine yake leading Idan mace tana da qualities din da na lissafa a sama zata fito da de best in him ko yaushe zai zama cikin farin ciki yana alla alla ya kusance ta kuma kullun cikin shaawarta saboda tana faranta masa rai Kuma wanda yake farinciki da kai me kuke ganin zai mata?

Idan ta bashi d best to lalle shima zai bata d best Daga nan zaku fara building gidajenku wanda zaku gina wata irin soyayya da mai rabata sai ya shirya Idan kika gina gidanki a irin wannan tubalin zaki zama tauraruwar zuciyarsa ba a gida kadai ba duk inda yaje yana tunaninki Danginsa zasu dinga cewa kin mallakeshi Abokanansa nacewa Mijin Hajia Duk inda ya wuce ana cewa kin fi karfin sa Duk ba don komai ba sai don kin gano bakin zaren Ki mika mishi jikinki kamar ba kyaso.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top