Ina nan kan bakana, sai na yi takarar shugaban kasar nan 2023
Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Sanata Sani Yariman Bakura ya bayyana cewa, Yana nan akan bakansa sai ya sake tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023.
Yarima a baya ya tsaya takarar shugaban kasa ba tare da samun Nasara ba.
Yace abu daya ne kawai zai hanashi tsayawa takarar shugaban kasa, shine idan jam’iyyarsa ta ce dan kudu ne kawai zai yi takarar shugaban kasar.
Agajahub publishers