Juice na Kankana da Abarba:

 Juice na Kankana da Abarba:

Abubuwan da ake Bukata:

Kankana

Abarba

Sukari

Pineapple flabor

Yadda za’a hada

Ki samu abarbanki ki wanke da gishiri, sai ki yayyanka ki dora a wuta, tare da Subaru daidai da yadda kike so, idan ya tafasa sai ki sauke, idan ya huce ki yanka kankana sai ki hada da abarbar ki markada (blending), sai ki tace ki zuba pineapple flabor. Sai ki sa shi a fridge ya yi sanyi, ki na iya kara sugar in bai yi miki zakin da ki ke bukata ba.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top