LABARI DA DUMI DUMIN SA
Buhari Ya Sake yin wani abun Alkhairi
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Buhari ta kulla wata yarjejeniya da wasu kamfanonin kasar Brazil don kafa Kamfanin hada taraktocin noma Nijeriya.
Akalla za’a kafa wuri 10 daga irin wadannan za a kasafta wa kowace karamar hukuma 774
majalisu.
Lalacewar shekaru 16 na PDP, Buhari yana gyaransa a hankali.
Mayu PMB ya yi nasara!
Agajahub publishers