MANYA-MANYAN MATSALOLIN DA KE KAMA FARJIN MACE WANDA SUKAN IYA HANATA ZAMAN AURE

 MANYA-MANYAN MATSALOLIN DA KE KAMA FARJIN MACE WANDA  SUKAN IYA HANATA ZAMAN AURE

DAKUMA TA YADDA ZAA MAGANCESU Da Duk wata Matsala Data shafi FARJI…

Matsalolin 10 Da Suke Kama Farji (Duri)

(1) Malewa.

(2) Dadewa.

(3) fitar ruwa.

(4) Qurajen farji.

(5) Tsiron farji.

(6) kumburin farji.

(7) Doyin farji.

(8) Daskarewar ni’ima.

(9) cushewar farji.

(10) kaikayin farji.

 

Wadannan duk suna iya kama ‘ya’ya mata.

Mata da yawa suna qorafi akan wadannan mas’aloli, saboda haka na rubutashi a fili domin kowa amfana.

1- Macen da take fama da qaiqayin farji sai tanemi wadannan abubuwa: Tafarnuwa, Garin hulba, Man shanu.

Saita tafasasu ta dinga shiga tana zama sau uku a rana. zata warke Insha Allah.

2- DADEWAR GABA:

Macen da take famada dadewar farji sai ta nemi wadannan abubuwa:

Ganyen kabewa, Ganyen zogale, Man kadanya, Hulba.

Saita hadasu waje daya ta kwa6asu da mai ta dinga shafawa sau uku a rana duk shafawa sai ta wanke da ruwan dumi zataga biyan buqata.

3- MALEWAR FARJI:

Shine mace taji zafi in ana saduwar da ita taji kamar ciwone a ciki to sai tanemi wadannan abubuwa: Bagaruwa, Alimun (amma dan kadan), Ganyen zogale, Tafarnuwa.

Saita cakudasu waje guda ta ringa zubasu a ruwa tana shiga. Wannan zafin zai dauke Insha Allah.

4- DAUKEWAR NI’IMA:

Macen da ni’imarta ta dauke sai tanemi wadannan abubuwa: Aya mai gishiri, Gyada mai gishiri, Gurjiya, Madarar peak, Nonon kucciya, wata ciyawace.

Saiki dakesu ki dinga shansu a madara ko nono ko kindirmo za kiga yadda ni’imarki zata dawo.

5- FITAR RUWA:

Macen da take fama da fitar ruwa sai tanemi wadannan abubuwa:

Saiwar zogale, Saiwar rai dore, wato rai-rai wani icene mai kamada tafasa, Garin tafarnuwa, Barkono, Daddawa.

Saiki hadesu kiyi yaji kidake ki tankade yai luqui, saiki dinga zubawa acikin abinci kina ci. Sanyin ma da baki saniba zai fita daga jikinki.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top