MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA ?

 MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA ?.

 

Akwai hallita. wata dama haka Allah yayita nononta kanana ne.! Abu na farko, Akwai kwanciya a kansu. Sai nabiyu akwai saka matsatsiyar rigar nono ( breziya ). 

KWANCIYAR NONO Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai Ki nemo wadannan Kayan zasu tashi da yarda Allah. Hulba. Ruwan dumi. 

Ki kwaba hulba da ruwan dumi, wato garin hulba ya danyi kauri kar yayi ruwa sosai,sai kin tabbatar kin gama abinda zakiyi 

Kinzo kwanciya sai Ki Shafa, Ki kawo breziya damammiya Ki saka, da safe sai Ki wanke da ruwan dumi, shima wanna matar aure zata Iya yi.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top