Sabuwar wakar Namenj mai suna ” Dabanne ” kuna ina masoyin wannan mawakin hausa mai salo irin na turawa da indiyawa, kuzo kuji sabuwa daga bakinsa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
Masoyiya ya kike
Burin samunki nake
Wallahi da gaske nake
Ba karya ba
Hadizatu ya kike
Kaunarki ni nake
Agajahub publishers