Mutuwar Shugaban Kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau 19/05/2021
An Kashe Yan Boko Haram 24 a Damboa a 2/06/2021
An Kashe Yan Kungiyar ISWAP 18 a Damboa 3/06/2021
An Cafke Manyan Makamai a Iyakar Sokoto da Niger a 3/06/2021
Janar Faruk Yahaya Ya baiwa Sauran ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sati Daya Su Mika Wuya a 14/06/2021
Kungiyar ISWAP Ta Sako Mutanen da Ta yi Garkuwa Da su a 15/06/2021
Sojojin Nijeriya Sun Ceto Daliban Yawuri Jahar Kebi a Hannun ‘Yan Ta’adda 21/06/2021
An Kashe Mayakan Boko Haram 13 a Kauyen Kumshe 21/06/2021
An Kashe Mayakan ISWAP 12 da Wani Likitan Su 22/06/2021
Sojojin Sama da Sojojin Kasa Sun yi Ruwan Wuta Tare da Kashe Mayakan ISWAP 20 a Sambisa 22/06/2021
Daga 24/06/2021 Zuwa 27/06/2021 Janar Faruk Yahaya Ya je Jihohin Nijeriya 7 Domin Tabbatar da Aikin Gaskiya Jerin Sunayen Jihohin Kamar Haka: Abia state, lagos state, Imo state, Enugu state, Zamfara state, Borno state da Yobe state.
Sojojin Nijeriya da na Kasar Chadi Sun Murkushe Sauran Mayakan Kungiyar Boko Haram da na ISWAP 46 a Tafkin Chadi 28/06/2021
An Halaka ‘Yan Boko Haram 12 a Yobe 30/06/2021
Shugaban Sojojin Chad Ya kawo Ziyarar Ban girma ga Janar Faruk Yahaya a Nijeriya 31/06/2021
Jami’an Tsaro Sun Kama Shugaban Yan Ta’addan IPOB Nmandi Kanu a 30/06/2021
Sojojin Nijeriya Sun Hallaka Mayakan ISWAP 73 a Yobe 2/7/2021
Jami’an Tsaro Sun Kama Manyan Makamai a Gidan Dan Ta’adda Mai Yunkurin Kafa Kasar Yarbawa Sunday Igboho 2/07/2021
An kama Babban Jigo Mai Koyarda Yan Ta’addan IPOB Harbi 3/07/2021
An Tarwatsa Masu Zanga-Zangar Kafa Kasar Yarbawa a Lagos Tare da Watsin Ruwan Zafi 3/07/2021.
Source: Arewablogng