Nigeria ta kafa tarihi bayan doke USA dakuma Argentina a wasan kwallon Kwando (basketball)
Nigeria ce kasa ta farko a Nahiyar Africa da tafara Lallasa kasar Amurka a fagen wasan kwallon Kwando ( basketball).
Nigeria ta Lallasa USA daci 90 dakuma 87 yayin karawar.
Haka kuma itama ARGENTINA tasha kasi a hannun Nigeria duk acikin sati daya.
Nigeria ta Lallasa Argentina daci 94 dakuma 71.
Yakuke ganin wannan cigaban da ake samu a fagen kwallon Kwando a Nigeria?
Agajahub publishers