Aslm masu saurare da masu kallon shirin labarina na Shahararren kamfanin nan Wato Saira Movies.
Director din shirin aminu saira ya bayyana yadda za’a dunga kallon shirin labarina da kuma lokacin da za a dunga samunsa, da kuma YouTube Channel din Za’ana kallonsa.
Shahararren direkta din ya bayyana cewa za a fara haska wannan fim din Zango Na 3, Kashi na 1 a Arewa24 da misalin karfe 9 na dare da kuma YouTube Channel dinsa mai suna Saira Movies akan kafar sadarwa ta YouTube app or website.
Shirin mutane sun juma suna jiran yaushe za’a dawo haska wannan shirin sai gashi dai Yau za a dawo kuma za’a dunga samunsa duk ranar Jumma’a da misalin karfe 9 na dare.
Fitattun labarai a Arewacin Nigeria
Allah Yayiwa Mahaifiyar MaryamBooth Rasuwa
Related Articles
[Labari] Sabon Video Rahama Sadau Tare Da Mawaki ClassiQ ‘Kawai
December 9, 2016
Classiq Ya Na Shirye-Shiryen Saka Gasa Mai Taken (New North)
November 4, 2018
Karo Na Biyu Muneerat Abdulsalam Za Ta Sake Musulunta
Ban auri Sadiya Gyale ba— Baballe
Ko Kunsan Da Cewa Yau Za’a Dawo Da Kallon Shirin LABARINA
3 mins ago
Allah Yayiwa Mahaifiyar MaryamBooth Rasuwa
8 hours ago
Music: A Yunus -Qadami
13 hours ago
BINCIKE: Adadin Basussukan Da Ake Bin Jihohin Nijeriya
Tsohon Dan Wasan Kwaikwayo Na Hausa, Samanja Mazan Fama Ya Rasu
Ko Kunsan Da Cewa Yau Za’a Dawo Da Kallon Shirin LABARINA
Allah Yayiwa Mahaifiyar MaryamBooth Rasuwa
8 hours ago
Music: A Yunus -Qadami
13 hours ago
Music: Auta Mg Boy -Kije Dani
2 days ago
Popular Posts
Album: Hamisu Breaker – Dalilin So Complete Album 2018
February 19, 2018
Album: Isah Ayagi -Da Sauran Kallo Complete 2018
April 12, 2018
album
[Album Music] Nura M Inuwa -Mai Zamani Complete Album 2019
February 4, 2019
[Album Music] Nura M Inuwa -Ango Complete Album 2019
January 30, 2019
[Album] Hamisu Breaker -Haseena Complete Album 2019
Album: Hamisu Breaker – Dalilin So Complete Album 2018
Album: Isah Ayagi -Da Sauran Kallo Complete 2018
[Album Music] Nura M Inuwa -Mai Zamani Complete Album 2018
[Album Music] Nura M Inuwa -Ango Complete Album 2019
[Album] Hamisu Breaker -Haseena Complete Album 2019